Video mu na mako: Yadda Dalibi Zai Duba Ko Makarantar Da Yake Nema Ta Bashi Admission a Shafin JAMB

 


Tun bayar fara amfani da shafin CAPs da hukumar Jarabawar JAMB ta fara, akwai sabbin tsare tsare ko kuma matakai da dalibi dole zai bi kafin yasa mu gurbin karatu a Nijeria.


Kasancewa yanzu shafin CAPs na JAMB shi kadai ne shafi da aka amince don ya badda guraben karatu ga dalibai a wani yane yi na korar cin hanci da rashawa a harkar bada admission a fadin kasar.


A yau shafin my arewa school ya kowa muku bayyani daki daki da dalibi zai bi don yaga ko makarantar da yake nema sun bashi admission a shafin Jamb a cikin wanan video dake kasa.


KUKALA WANAN VIDEO




Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai