Fedral Polytecnic Bauchi ,Ta Sanar Da Ranar Komawa Makaranta Ga Daliban Ta



Hukumar gudanar wa makarantar Fedral polytecnic Bauchi, ta cinma matsaya bayan taron da ta gudanar a ranar 13 ga watan oktoba 2020.


Hukumar makaranta ta amince a bude makarantar don cigaba da karatu  a ranar 26 ga watan oktoba 2020.


Dokokin da Daliban zasu bi yayin dawo wa makaranta sun hada da:


 1.  Ko wane dalibi zai zo da face marks guda biyar wanda ake wanke wa.

 2.  Sanan dalibai suzo da sanitizer da yawa, wanda zai ishe su gama zan go karatu

 3. Kowa ne dalibi zai biya naira 500 a sashin kula da shige da fice kudi na makarantar.


GARGADI: duk dalibin da bai bi wadan nan ka'idojin ba, ba za abar shi ya shiga harabar makarantar ba.


Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai