Ana gayata dukan daliban Jami'ar Kaduna (KASU), Don shiga gasar rubutu karo na farko da shugaban jami'ar yasa mai taken " 1ST KASU VICE-CHANCELLOR ESSAY WRITTING COMPETITION".
Ga sar dai an saka ta da himar zaburar da daliban jami'ar a fan'nin matakin degree farko, akan rubutu. Gasar dai ansanyata ne akarkashi jagoran makaranta vice-chancellor, Professor Muhammad Tanko.
Batu da za'ayi Rubutu akai:
COVID-19 AND ITS IMPACT ON KADUNA STATE.
DOKOKI DA KA'IDOJI GASAR
1. Gasar anyi ta ne kawai don daliban da ke karatu a matakin degree farko.
2. Dole ne rubutun yazama daga dalibi guda daya ( babu hadaka).
3. Dole rubutu yazamana daga dalibi sanan ba'ataba buga rubutun a wani shafi ba ko wani guri.
4. Rubutan yazama da yaran turanci
5. Kada rubutun yagaza harufa 1500 zuwa 2000. Sanan a taifa shi a Time New Roman da dauble-space.
HANYAR TURA RUBUTU
Za a tura rubutun a adreshi : vicechancelloressays@gmail.com
RANAR KULE KARBAN RUBUTU
Za a rufe karban rubutun ne aranar 31 ga watan oktoba 2020.
KYAUTA DA ZA'ACI
1. wanda yazo na daya za ci: kyautar Laptop da dubu #100,000.
2. Wanda yazo na biyu zai ci: kyautar laptop da dubu #70,000
3. Wanda yazo na uku zai ci: kyautar laptop da dubu #50,000.
Allah bawa mai rabo sa'a