Kogi State Polytechnic Lokoja Ta Kara Wa'adin Mako Biyu Don Biyan Kudin Makaranta

 




Karin wa'adin ya biyo bayan korafin da daliban da iyayen su suka yi kan cewa sun sama matsala ce a banki gun biyan kudadaden sabida tangarda na'ura.


Indai ba Amantaba tun farko hukumar makaranta ta fita da sanarwa in duk wanda bai biya kudin makaranta ba ba zai zana jarabawa ba.


A don haka bayan tataunawa da principal officer da kuma deans suka yi a ranar 16 ga watan oktoba 2020, sun amince da abubuwa kamar haka.


 1.  A bai wa dalibai wa'adin  sati biyu daga ranar 19 ga watan oktoba 2020, zuwa 2 ga watan Nuwamba 2020, domin subiya kudin makaranta.

 2.  A bar dukan daliban su zana jarabawa ama iya nawanan wa'adin sati biyu.

 3. Sana babu wani qorafi da za'a karba bayan wanan wa'adin ya kare.


A din haka HODs  da Deans suyi maida wanan sanarwa yazama doka.


Sa hanu

Raji, I. O. Z

Ag. Rejistara


Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai