Hukumar Kulada Scholarship Na Jihar Katsina Ta Sanar Da Ranar Fara Karban Award Letter



A na kira ga dukkan daliban yan jihar katsina sabbi da tsoffi na kakar shekarar 2017/2018 da kuma 2018/2019.


Su ziyar ci offishin  hukumar scholarship na jihar don karbar award letters sanan da tantance war na shekara 2019/2020, a ranat litini 26 ga watan oktoban 2020.

 

Sanan dalibai masu matsala na rashin daidai ton suna a lambar a jiyar bankinsu da matso matsaloli na rashin karban kudi da duk wanda basu bada lambar ajiyar bankin su ba su ziyarce hukumar dan gyara  matsalar.


S A  H  A  N  N  U


Hukumar Bada Scholarship Na Jihar Katsina


Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai